Hausa Songs
Hussaini M Pizzah – Marau Marau
Hussaini M Pizzah – Marau Marau Mp3 Download
Hussaini M Pizzah ya kara sakar muku wata sabuwar wakar barkwanci mai suna “Marau Marau,” itama wannan waka idan kuka saurara zata nishadantar daku. Kuma tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Hayaki Ep,” na shekarar 2025.
Idan har kunji dadin wannan waka kuna damar da zaku iya turawa yan uwa da abokan arziki ma’abota jin wakokin Hussaini M Pizzah domin haka shine zai karamai karfin gwiwa.