Hausa Songs

Hussaini Danko – So Al’ajabi

Hussaini Danko – So Al’ajabi Mp3 Download

Shahararren mawakin soyayya, Hussaini Danko, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “So Al’ajabi”. An saki waƙar ne a ranar 19 ga Agusta, 2021, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Dawo”. Wannan waka ce da ke nuna irin ban mamaki da ƙarfin soyayya.

KAR KU MANTA: Hussaini Danko – Dawo

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I create valuable online content in Hausa music, Kannywood, entertainment, and trending news. I’m the founder of HausaTracks, where I share the latest songs, artist updates, album releases, and entertainment stories, helping fans stay updated while growing their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button