Hussaini Danko – Maryam

Hussaini Danko - Dawo EP
Hussaini Danko - Dawo EP

Hussaini Danko – Maryam Mp3 Download

Shahararren mawakin soyayya, Hussaini Danko, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Maryam”. An saki waÆ™ar ne a ranar 19 ga Agusta, 2021, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Dawo”. Wannan waka ce da aka yi don yabon wata masoyiya mai suna Maryam, inda mawakin ke bayyana irin soyayyar da yake mata.

KAR KU MANTA: Hussaini Danko – Doguwa

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*