Hausa SongsTrending Hausa Songs
Hussaini Danko – Cakwai Soyayya
Hussaini Danko – Cakwai Soyayya Mp3 Download
Babban mawakin nan Hussaini Danko ya kara sakin wata sabuwar waka a yau mai taken “Cakwai Soyayya”, wacce take kunshe da zafafan kalaman soyayya.
Wannan waka tana zuwa ne a matsayin daya daga cikin sabbin wakokin da ya fitar a karkashin A4S Record.
Song Details:
- Artist: Hussaini Danko
- Song: Cakwai Soyayya
- Label: A4S Record
- Distributed by: AlutaHits Business INC
- Format: Mp3
- Release Date: January 16, 2026
Listen and Download below:
RECOMMENDED: Hussaini Danko – Bana Gajiya Da Ganin Ki
Idan har kun ji dadin wannan waka, zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









