Hausa Songs
Hamisu Breaker – Manyan Mata

Hamisu Breaker – Manyan Mata Mp3 Download
Hamisu Breaker ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Manyan Mata” wannan waka itama tana daya daga cikin wakoki (15) na sabon album dinsa mai suna “Alkhairi Ep” na 2021.
RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Assalamu Alaiki (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks