Hausa Songs
Hairat Abdullahi – Anisa Ft. Umar MB

Hairat Abdullahi – Anisa Ft. Umar MB Mp3 Download
Fitacciyar mawakiyar nan ta Hausa wato, Hairat Abdullahi ta kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Anisa” tare da mawaki Umar MB wannan waka tayi matukar dadi saima idan kun saurareta.
RECOMMENDED: Hairat Abdullahi – Taurarona
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









