Hausa Hip Hop
Fresh Ab Borno – Kuzama Wise

Fresh Ab Borno – Kuzama Wise Mp3 Download
Fitaccen mai wasan barkwancin nan na TikTok wato Fresh Ab Borno shima a wannan karan yazowa da masoyansa wata sabuwar wakarsa mai suna “Kuzama Wise” duk da cewa wannan waka itace wakarsa tafarko amma yayi kokari matuka saima idan kun ji ta.
RECOMMENDED: Og Abbah – Toh
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.







