Hausa Songs
Erm Boii – Sarauniya Remix Ft. Msquare Nnah

Erm Boii – Sarauniya Remix Ft. Msquare Nnah Mp3 Download
Erm Boii ya kara fitar da sabuwar waka mai suna “Sarauniya Remix” tare da mawaki Msquare Nnah idan zaku iya tunawa ainayin wannan waka itace har yanzu take tashe a kafar sada zumunta ta TikTok.
RECOMMENDED: Erm Boii – Sarauniya (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks