Hausa SongsTrending Hausa Songs
Auta Mg Boy – Mai Asali

Auta Mg Boy – Mai Asali Mp3 Download
Fitaccen mawaki Auta Mg Boy ya saki wata sabuwar waka mai taken “Mai Asali” a ranar 7 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce da ke ɗauke da saƙo mai zurfi na yabo da kuma girmamawa ga mutum mai asali mai kyau da kuma tarbiyya mai inganci. Wakar dai tana cikin Album dinsa mai suna “Taurari”, wanda aka sake a karkashin lakabin Arewa Medium Production Nigeria Limited. Auta Mg Boy ne da kansa ya shirya wakar.
KAR KU MANTA: Umar MB – Abadan
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.