Hausa SongsTrending Hausa Songs
Emteey Shmurda – Aure Remix Ft. Boyskido

Emteey Shmurda – Aure Remix Ft. Boyskido Mp3 Download
Emteey Shmurda ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Aure Remix” tare da mawaki Boyskido wannan waka tana daya daga cikin wakokin hausa da suke tashe a manhajar TikTok a shekarar 2024.
RECOMMENDED: Isah Ayagi – Da Sannu Sannu (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks