Hausa Songs

Drinking Master – Made With Love Ft. Boyskido

Drinking Master “Made With Love” Ft. Boyskido 2025 Mp3 Download

Drinking Master ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Made With Love” tare mawaki Boyskido gaskiya dai itama wannan waka tayi matukar dadi saima idan kun saurareta.

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

Join Our Social Media Channels:-

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!