Album/EP
ALBUM: Dauda Kahutu Rarara – Shagalin Ku EP

Dauda Kahutu Rarara – Shagalin Ku EP 2023 Download
Shahararren mawaki a masana’antar kiɗa, Dauda Kahutu Rarara, ya saki shahararren kundin wakokinsa (album) mai cike da daɗi mai suna “Shagalin Ku EP” a ranar 19 ga Mayu, 2023. Wannan kundin ya tattara waƙoƙi masu daɗi guda 7, waɗanda duk an yi su ne don shagalin biki, musamman na aure, don taya murna ga ango da amarya.
Jerin Wakokin Album Din “Shagalin Ku EP”
Idan har kun ji daɗin wannan kundin wakoki, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ya yi muku.