
Dauda Kahutu Rarara – Husna Amarya Mp3 Download
Shahararren mawakin siyasa kuma mai nishaÉ—i, Dauda Kahutu Rarara, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Husna Amarya”. An saki waÆ™ar ne a ranar 19 ga Mayu, 2023, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Shagalin Ku”. WaÆ™a ce ta yabo da taya murna ga amarya mai suna Husna a yayin shagalin aurenta.
KAR KU MANTA: Dauda Kahutu Rarara – Maryama Amarya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply