Danmusa New Prince – Shugaba A Duba

Danmusa New Prince - Shugaba A Duba
Danmusa New Prince - Shugaba A Duba

Danmusa New Prince – Shugaba A Duba Mp3 Download

Fitaccen mawaki Danmusa New Prince ya saki wata sabuwar waÆ™a mai taken “Shugaba A Duba” a ranar 17 ga Agusta, 2024. Wannan waÆ™a ce mai cike da kira da kuma tunatarwa ga shugabanni kan su dubi halin da al’umma suke ciki. WaÆ™ar ta zo da saÆ™o mai zurfi da kuma kiÉ—a mai motsa zuciya.

KAR KU MANTA: Danmusa New Prince – Safeerah

Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*