Hausa SongsTrending Hausa Songs
Danmusa New Prince – Ramatu Yar Fulani

Danmusa New Prince – Ramatu Yar Fulani Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan, Danmusa New Prince wanda akafi sani da Dan Musa Gombe ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Ramatu Yar Fulani“, wannan waka dai ta yabo ce ga jarumar kannywood Rahama Sadau.
Ku kasance tare da mu domin sauraron cikakkiyar wakar nan take a HausaTracks.com.
KAR KU MANTA: Danmusa New Prince – Zafin Nema