Danmusa New Prince – Jamilun Jidda 2

Jamilun Jidda Ep
Maishadda Global Resources - Jamilun Jidda Ep

Danmusa New Prince – Jamilun Jidda 2 Mp3 Download

Kamfanin Maishadda Global Resources ya kara sakin sabuwar wakar fim din Jamilun Jidda mai suna “Jamilun Jidda 2” wacca mawaki Danmusa New Prince ya rera itama tana daga cikin wakokin album din “Jamilun Jidda Ep” na shekarar 2024.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*