Hausa Songs
Danmusa New Prince – Gimbiyar Kasar Hausa

Danmusa New Prince – Gimbiyar Kasar Hausa Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan wato Danmusa New Prince wanda akafi sani Dan Musa Gombe ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Gimbiyar Kasar Hausa” itama wannan waka tayi dadi saima idan kun saurareta.
Ku kasance tare da mu domin sauraron cikakkiyar wakar nan take a HausaTracks.com.
KAR KU MANTA: Danmusa New Prince – Muzammil & Khadija