Hausa Hip Hop
Cele Ft. Zatafashe – Dumu Dumu

Cele Ft. Zatafashe – Dumu Dumu Mp3 Download
Cele Comedian yazo da wani sabon salo a wata sabuwar wakarsa mai suna “Dumu Dumu” tare da mawaki Zatafashe a yanzu wannan waka tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a manhajar TikTok a shekarar 2025.
Idan har kun ji dadin itama wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasa.