Og Abbah – Asalamaleku Ft. Ice Prince

Og Abbah - Malafa The Ep 2025

Og Abbah – Asalamaleku Ft. Ice Prince Mp3 Download Fitaccen Mawaki Og Abbah ya sake dawowa da haɗin gwiwa mai ƙarfi a cikin Album ɗinsa mai suna “Malafa”. Wannan waƙar mai taken “Asalamaleku” ta haɗa shi da shahararren Mawaki Ice Prince Zamani. Waƙar tana da salon waƙa na Hip-hop na ƙasa da ƙasa wanda ya … Read more

Og Abbah – Hausapiano

Og Abbah - Malafa The Ep 2025

Og Abbah – Hausapiano Mp3 Download Fitaccen Mawaki Og Abbah ya sake fitar da wata sabuwar waƙar mai cike da nishadi daga cikin Album ɗinsa mai suna “Malafa”. Waƙar mai taken “Hausapiano” tana nuna wani sabon salo na kiɗa da yake haɗa Hausa Hip-hop da kuma salon “Amapiano”. Waƙar Og Abbah – Hausapiano Mp3 Download … Read more

Oga Abdul – Fakasiti Ft. Eshert Aleeyu

Oga Abdul - Fakasiti Ft. Eshert Aleeyu

Oga Abdul – Fakasiti Ft. Eshert Aleeyu Mp3 Download Fitaccen mawakin nan wato, Oga Abdul ya kara zuwa da wata sabuwar wakarsa mai suna “Fakasiti” tare da hadin gwiwar matashiyar mawakiya Eshert Aleeyu. RECOMMENDED: Oga Abdul – Ware Oga Abdul ya saki wannan wakar ne ranar Nov 3, 2025 kuma wannan waka tana daga cikin … Read more