
Bello Sisqo – Mira Mp3 Download
Fitaccen mawaki, Bello Sisqo, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Mira”. An saki waÆ™ar ne a ranar 20 ga Janairu, 2024, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Naija To Germany”. Wannan waka ce ta soyayya da aka rera don yabon wata masoyiya mai suna Mira.
KAR KU MANTA: Bello Sisqo – Inda Rabbana Feat. Tripled, Mr442, Lsvee, Feezy, Chizo 1 Germany & Bash Neh Pha
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply