Hausa Songs
Bash A Adam – Tafaru Ta Kare
Bash A Adam – Tafaru Ta Kare Mp3 Download
BASH A ADAM ya kara sakin wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Tafaru Ta Kare” itama wannan waka tayi dadi saima idan kun saurareta.
Idan har wannan wakar ta soyayya ta yi muku dadi ku ajiye mana ra’ayinku a comment section.