
Bash A Adam – Allah Ga Baiwarka Mp3 Download
Fitaccen mawaki Bash A Adam ya saki wata sabuwar waÆ™a mai taken “Allah Ga Baiwarka” a ranar 19 ga Oktoba, 2024. Wannan waÆ™a ce ta yabo da godiya ga Allah, wadda ke cike da darasi da kuma tunatarwa kan muhimmancin godiya ga dukkan baiwa da falalar Ubangiji.
KAR KU MANTA: Bash A Adam – Alkawari
Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.
Leave a Reply