MUSIC: Ahmad Delta – Ta Farko Ft. Sultan Babandala
Ahmad Delta Ya Gayyaci Sultan Babandala A Sabuwar WaÆ™arsa “Ta Farko”! Masoyan wakokin Hausa, ku zo ga wani sabon abu mai kayatarwa! Shahararren mawakin nan, Ahmad Delta, ya sake fitowa da wata sabuwar waÆ™a mai taken “Ta Farko“, kuma a wannan karon ya haÉ—a kai da fitaccen mawakin nan, Sultan Babandala. Wannan haÉ—in gwiwa ta … Read more