Hausa Songs
Auta Waziri – Kece Ni Ft. Fati Niger
Auta Waziri – Kece Ni Ft. Fati Niger Mp3 Download
Auta Waziri ya fito da wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai ratsaya zuciya mai suna “Kece Ni” tare da fitacciyar mawakiya Fati Niger.
Wannan shine karo nafarko da Auta Waziri suka yi waƙa da Fati Niger idan har kun ji daɗin wannan waka muna bukatar ku ajiye ra’ayoyinku a comment section.