Hausa Songs
Auta Waziri – Hajiya Ta

Auta Waziri New Song “Hajiya Ta” 2023 Mp3 Download
Auta Waziri ya saki wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Hajiya Ta” kai daga jin wannan sunan kasan wannan waka zatayi dadi kuma tana daga cikin wakokin sabon album dinsa “KEWA Ep” na 2023.
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks