An sakawa jarumar TikTok Nana camera a bayi dan akawo tsaraicin ta social media
Wata mata ta sakawa jarumar TikTok Nana camera a bayi domin akawo bidiyon tsaracin ta asa social media.
Idan zaku iya tunawa a kwanakin baya ne aka dinga sakin tsaraicin wasu daga cikin jaruman TikTok irin su Hafsat Baby da kuma Babiana Queen Of Update wanda hakan yajawo cece-kuce a kafafan sada zumunta.
Wanda yanzu haka kuma Hausa Tracks takara cin karo da wani sabon abu a manhajar TikTok daga shafin Jannatutu wadda aka fi sani da Nana inda ta fito tana kuka tana cewa; “Ta rantse da Allah sai tayi shara’a da wadda tasa aka sakamata camera a bayi domin akawo tsaraicin ta social media”.
Karanta: Ƴan sandan jihar Kano sun yi nasarar kama wani Ɓarawon mota
Yanzu haka zamu ajiye muku cikakken bidiyon Nana yanda data fito tana kuka inda zakuji komai daga bakinta dama duk wani abu daya faru.
Me zaku iya cewa a dangane da irin wadannan abubuwan da suke faruwa a manhajar TikTok ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section.