Hausa Songs
Ali Jita – Matan Arewa Ft. Nazifi Asnanic

Ali Jita – Matan Arewa Ft. Nazifi Asnanic Mp3 Download
Ali Jita ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Matan Arewa” tare da mawaki Nazifi Asnanic wannan waka itama tana daya daga cikin wakoki (9) na sabon album dinsa mai suna “Sadaki Ep” na 2024.
RECOMMENDED: Ali Jita – Sako (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks