Album/EP
ALBUM: Usman Bee – End Of An Era EP 2025

Usman Bee – End Of An Era EP 2025 Download
Matashin mawakin nan wato, Usman Bee yazo da wani sabon album dinsa mai taken suna “End Of An Era EP” na shekarar 2025. Wannan album yana dauke da wakoki masu dadi hadi wasu manyan mawaka na Hausa irin Auta Waziri, Danmusa New Prince da sauran su.
Ga jerin dukkan waƙoƙin da ke cikin wannan EP mai ƙayatarwa:
Jerin Waƙoƙi:
- Usman Bee – Intro
- Usman Bee – Kauna Ft. Erm Boii
- Usman Bee – SO Ft. Mr442 & Danmusa New Prince
- Usman Bee – Masoyiya Ft. YoungCee
- Usman Bee – E No Matter Ft. Erm Boii
- Usman Bee – Armani
- Usman Bee – Duniya Ft. Auta Waziri
- Usman Bee – Dan Mazari Ft. Zamzam
- Usman Bee – Hello Ft. Loai One
- Usman Bee – Shalele Ft. YoungCee
- Usman Bee – Dance Ft. Erm Boii
- Usman Bee – Oh Lord (I’m A Sinner) Ft. Sin X, Lalie & Qalam Inspirator
Wadannan sune iya wakoki (12) da suke cikin wannan sabon album na mawaki Usman Bee wanda ya saka na shekarar 2025.