Album/EP
ALBUM: Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi Ep

Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi Ep 2024 Download
Matashin mawaki kuma me lokaci wato Sadiq Saleh ya kara sakin wani sabon album dinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi Ep” na shekarar 2024. Wannan album yahada da gogaggun mawaka irin su Umar M Shareef, Fati Niger, Shamsiyya Sadi, Maryam Fantimoti, Fati Khaleel, Maryam A Sadik.
Kuma wannan album yana dauke da wakoki masu dadi na soyayya har guda 7 wanda sune kamar haka:-
Tracklist:
- Sadiq Saleh – Wacce Nake So Ft. Shamsiyya Sadi
- Sadiq Saleh – Mai Kishina Ft. Fati Niger
- Sadiq Saleh – Yarda Ft. Umar M Shareef
- Sadiq Saleh – Dadin Soyayya Ft. Maryam A Sadik
- Sadiq Saleh – Naje Nadawo Ft. Fati Khaleel
- Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi Ft. Maryam Fantimoti
- Sadiq Saleh – Tambaya
Wannan su ne iya wakokin da suke cikin album din mawaki Sadiq Saleh wanda yanzu haka duk zaku iya sauraren su. Idan kuma har sun yi muku dadi muna da butakar ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.