Album/EP

ALBUM: Hairat Abdullahi – Da Raina Ep

Hairat Abdullahi – Da Raina Ep 2023 Download

Hairat Abdullahi tazo da wani sabon album dinta mai suna “Da Raina Ep” na shekarar 2023 wakokin cikin wannan album suna daga cikin wakokin hausa da suka taka rawar gani akafar sada zumunta ta TikTok wanda sune kamar haka:-

Tracklist:

  1. Hairat Abdullahi – Lafazina
  2. Hairat Abdullahi – Taurarona
  3. Hairat Abdullahi – Da Raina (I Love You)
  4. Hairat Abdullahi – Saurayina Ft. Lsvee
  5. Hairat Abdullahi – Masoyi

Wannan su ne iya wakokin da suke cikin album din mawakiya Hairat Abdullahi na 2023 saima idan kun saurare su mun tabbata zakuji dadinsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!