Advertise With Us
Ga duk wasu masu bukatar mu tallata musu hajarsu a wannan shafi namu na Hausa Tracks suna da damar yi mana magana, amma idan har zamu karbi talla sai mun fara duba shi idan da yuhuwar tallata shi acikin wannan manhaja ta mu zamu karba idan kuma babu zamuce ba zaiyi ba.
Kuna iya tuntubarmu ta wannan hanya kamar haka:
- Email: hausatracks@gmail.com
- WhatsApp: +23407010942309