Hausa Songs
Ado Gwanja – Zaman Duniya
Ado Gwanja – Zaman Duniya Mp3 Download
Fitaccen mawakin Hausa Ado Gwanja ya saki wata sabuwar waka mai suna “Zaman Duniya” wanda yanzu haka mutane sun yi cha wajen saurarenta. Kuma itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Idan har wannan waka ta Zaman Duniya ta yi muku dadi kuna da damar da zaku iya turawa wadanda kukasan suna jin dadin wakokin Ado Gwanja domin suma su nishadanta da ita.