Hausa Songs
Ado Gwanja – Ya Annabi Ga Masoyinka Ft. Hafiz Abdallah

Ado Gwanja – Ya Annabi Ga Masoyinka Ft. Hafiz Abdallah Mp3 Download
Ado Gwanja shima ya kara sakin wata sabuwar wakar yabo mai suna “Ya Annabi Ga Masoyinka” tare da mawaki Hafiz Abdallah itama wannan waka tayi matukar dadi saima idan kun saurareta.
RECOMMENDED: Sadiq Saleh – Shugaban Halitta (S.A.W) Mp3 Download
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks