Hausa Songs
Ado Gwanja – Son Zuciya
Ado Gwanja – Son Zuciya Mp3 Download
Ado Gwanja yazo da sabuwar waka mai suna “Son Zuciya” itama wannan waka ta yi dadi saima idan kun saurareta kuma tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Idan har tayi muku dadi muna jiran mene ra’ayinku akan wannan waka da mawaki Ado Gwanja ya saki.