Hausa Songs
Ado Gwanja – So Ne
Ado Gwanja – So Ne Mp3 Download
Ado Gwanja ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai ratsa zuciya mai suna “So Ne” itama wannan waka tana cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Shin da kuka saurari wannan waka ta yi muku dadi? idan har ta yi muku dadi kuna da damar da zaku iya turawa ma’abota jin wakokin hausa na Ado Gwanja.