Hausa Songs
Ado Gwanja – Rigaa
Ado Gwanja – Rigaa Mp3 Download
Ado Gwanja ya kara fito da wata sabuwar waka mai suna “Rigaa” ku daga jin wannan waka ba sai ance komai domin zata yi dadi kuma itama tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Kuna da damar da zaku iya ajiye wannan waka a playlist na wayarku ko kuma kuturawa abokan arziki ma’abota jin wakokin hausa.