Hausa Songs
Ado Gwanja – Muna Nan Ft. Hamisu Breaker
Ado Gwanja – Muna Nan Ft. Hamisu Breaker Mp3 Download
Ado Gwanja ya kara dawowa da wata sabuwar waka mai suna “Muna Nan” hadi da mawakin soyayya Hamisu Breaker itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Mun baku damar idan har kun ji dadin ita wannan waka kuna da damar turawa yan uwanku ma’abota jin wakokin hausa nasu Hamisu Breaker.