Hausa Songs
Ado Gwanja – Jirgin Yawo Ft. Dj Ab
Ado Gwanja – Jirgin Yawo Ft. Dj Ab Mp3 Download
Ado Gwanja ya fito da wata sabuwar waka mai suna “Jirgin Yawo” tare da fitaccen mawakin hausa hip hop wato Dj Ab itama wanna waka tana jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Yanzu dai wannan waka itace take tashe akafar sada zumunta ta TikTok inda mutane sai hawanta suke suna rawa. me ne ra’ayinku akanta?.