Hausa Songs

Ado Gwanja – Duniya Labari

Ado Gwanja – Duniya Labari Mp3 Download

Ado Gwanja ya kara zuwa da sabuwar waka mai suna “Duniya Labari” itama wannan waka tana cikin jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.

Idan kuka saurare wannan waka zaku tabbatar da tana da ma’ana sosai idan har kun saurara muna so mu ji mene ra’ayinku akanta.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button