Hausa Songs
Ado Gwanja – Congratulation Amarya
Ado Gwanja – Congratulation Amarya Mp3 Download
Ado Gwanja ya kara sakin sabuwar waka ta gidan biki mai suna “Congratulation Amarya” itama wannan waka tana jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Ita kuma wannan waka tazo salo nata nadaban wanda masu biki zasu iya amfani da ita wajen cashewa idan ta yi muku dadi ku ajiye mana ra’ayinku a comment section.