Hausa Songs
Ado Gwanja – Ba Madara Ba Ft. Auta Waziri
Ado Gwanja – Ba Madara Ba Ft. Auta Waziri Mp3 Download
Ado Gwanja ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Ba Madara Ba” tare da fitaccen mawaki Auta Waziri itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Itama wannan waka tazo da salonta daban zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section na wannan shafin namu.