Hausa Songs

Adamu Nagudu – So

Adamu Nagudu – So Mp3 Download

Fitaccen mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Nagudu, ya sake fitar da wata sabuwar waƙa mai cike da daɗi mai suna “So” a ranar 24 ga watan Agusta, 2025. Waƙar ta zo da saƙo mai zurfi da kuma salo na musamman, inda mawakin ya nuna fasaharsa wajen isar da tunani da ma’ana ta musamman dangane da soyayya.

KAR KU MANTA: Adamu Nagudu – Ni Nake Sonki

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I create valuable online content in Hausa music, Kannywood, entertainment, and trending news. I’m the founder of HausaTracks, where I share the latest songs, artist updates, album releases, and entertainment stories, helping fans stay updated while growing their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button