Hausa Songs
Abdul D One – Yaushe Ne

Abdul D One – Yaushe Ne Song 2024 Mp3 Download
Abdul D One ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Yaushe Ne” tare da mawakiya “Meenal” wannan waka itama tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Kibani Lokacin Ep” na shekarar 2024.
Idan har wannan wakar soyayyar tayi muku dadi muna da bukatar ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.