Hausa Songs
Abdul D One – Yarda

Abdul D One – Yarda Song 2024 Mp3 Download
Abdul D One ya kara sakin wata sabuwar waka dai mai suna “Yarda” itama wannan waka tayi matukar dadi kuma tana daga cikin wakokin album din “Kibani Lokacinki Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.