Hausa Songs
Abdul D One – Umarni

Abdul D One – Umarni Song 2024 Mp3 Download
Abdul D One ya kara fitowa da masoyansa wakar da take magana akan Mama mai suna “Umarni” wannan waka tabada ma’ana kuma itama tana daga cikin wakokin album din “Kibani Lokacinki Ep” na shekarar 2024.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.