
Abdul D One – Nabeela Mp3 Download
Shahararren mawaki a masana’antar Kannywood, Abdul D One, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Nabeela”. An sake waÆ™ar ne a ranar 21 ga Satumba, 2021, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “NABEELA ALBUM”. Wannan waÆ™a ita ce kan gaba a cikin kundin, wadda mawakin ya rera don yabon wata masoyiya mai suna Nabeela.
KAR KU MANTA: Abdul D One – Goma Ta Wuya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply