Hausa Songs
Abdul D One – Kyakkyawa Kike

Abdul D One – Kyakkyawa Kike Song 2024 Mp3 Download
Abdul D One ya kara sakin dai wata sabuwar wakar mai suna “Kyakkyawa Kike” wannan wakar itama tana cikin jerin wakokin album din “Kibani Lokacinki Ep” na shekarar 2024.
Idan har wannan waka kun ji dadinta kuna da damar da zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.