Hausa SongsTrending Hausa Songs
Abdul D One – Kibani Lokacinki

Abdul D One – Kibani Lokacinki Song 2024 Mp3 Download
Abdul D One yazo da wata sabuwar waka ta soyayya mai ratsa zuciya mai suna “Kibani Lokacinki” tare da mawakiya ‘Zuby Muazu” wannan waka itama tana daga cikin wakokin sabon album dinsa “Kibani Lokacinki Ep” na shekarar 2024.
Idan har wannan waka itama tayi muku dadi kuna da damar da zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.