
Abdul D One – Jinya Mp3 Download
Shahararren mawaki Abdul D One ya saki wata waka mai taken “Jinya” a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan waka ce da ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “ALKALI EP”. A cikin wannan waka, mawakin ya rera waka mai ratsa zuciya kan yanayin da mutum ke shiga a lokacin da yake fuskantar kalubale a cikin soyayya.
KAR KU MANTA: Abdul D One – Abota Soundtrack
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply