Hausa Songs

Hussaini M Pizzah – Duniya

Hussaini M Pizzah – Duniya Mp3 Download

Hussaini M Pizzah yazo da wata sabuwar waka mai suna “Duniya,” itama wannan waka salonta daban yake kuma tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Hayaki Ep” na shekarar 2025.

Idan har kuka tsaya kuka saurari wannan waka ta “Duniya” zaku dauki abubuwa masu ma’ana domin tana fadakar da mutane ne.

Kuna da damar da zaku iya turawa yan uwa da abokan arziki ma’abota jin wakokin hausa idan har kun ji dadin wannan waka.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button